Kamfanin dillancin labaran IQNA ya habarta cewa, ofishin jakadancin kasar Iran a birnin Berlin na kasar Jamus ya shirya wata gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki tare da halartar makaranta da mahartda mazauna kasar Jamus daga kasashe daban-daban.
Gasar ta gudana ne a bangarorin harda, karatu, Tartil, da kuma kiran sallah, Fahim Akbar yana da maki 89 daga cikin 100, a bangarorin harda da karu, sai kuma Gholam Sakhi Jafari yana da maki 94 a bangaren kiran sallah.
Zak u iya ganin film na wadanda suka zo matsayi na farko a bangaren harda da kuma kiran sallah: