Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga
shafin sadarwa na yanar gizo na shafana cewa, a sassan duniya an gudanar da
addu'oi ga wadanda harin Barcelona ya rutsa da su.
A nasu bangaren msuulmin kasar ta Spaina bar su a baya wajen yin tin da Allah wadai da wanann hari na ta'addanci, tare ad gudanar da addu'oi ga wadanda suka rasa rayukansu da kuma wadanda suka samu raunuka.
Kamfanin dillancin labaran Reuters ya nuna wasu hotuna da ake gani da suke bayyana yadda msuulmia birnin Malaga na kasar ta Spain suke gudanar da addu'a ga wadanda suka rasu sakamakon harin.