IQNA

A daidai lokacin tunawa da zagayowar lokacin haihuwar manzon Allah (SAW) musulmia kasashen duniya daban-daban suna ta gudanar da bukukuwa daidai da irin al'adunsu.