IQNA

21:45 - May 17, 2018
Lambar Labari: 3482666
Bangaren kasa da kasa, an watsa karatun kur’ani mai sarki kai tsaye da ake gudanawa tare da halartar jagora a kowane farkon watan Ramadan a tashoshin talabijin na kur’an da Alamanr.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar da rahoton cewa, a yau ne ake gudanar da karatun kur’ani tare da halartar jagora kamar yadda aka saa a kowace shekara a ranar farko ta watan Ramadan.

A wannan shekarar ana watsa shirin ne kai tsaye a tashoshin talabijin na Kur’ani da kuma Amanar da kuma tashar Ma’arif.

A kowace shekara dai al’umma na taruwa a gidan jagora Ayatollah Sayyid Ali Khamenei domin karatun kur’ania  farko watan Ramadan domin samun albarkacin watan.

3715352

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: