Kamfanin dillacin labaran iqna ya habarta cewa, a jiya babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta karyata wata jijita da aka watsa kan kuren ganin watan Ramadan mai alfarma, inda ake ganin an fara azumi a ranar biyu ga watan Ramadan a kasar.
Cibiyar ta ce babbau gaskiya a wannan jita-jita, domin kuwa akinta tana yinsa ne isa kwarewa da kuma yin amfani da gogaggun mutane masa a bangaren ilimin sanin taurari da yanayin sararin samaniya.
An ta yada jita-jitar ne bayan da aka wata ya yi kasko a ranar 12, wanda hakan kan kasanc a daren sha hudu bisa ga al’ada, inda wasu suka fara yada cewa lallai an yi kuren ranar farkon Ramadan inda aka lissafa ta ranar talatin ga sha’aban a kasar ta Masar.