IQNA

23:53 - August 30, 2018
Lambar Labari: 3482937
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukar ranar Ghadir a birnin Sa’ada na kasar Yemen a yau.

 

Kamfanin dillancin labaran labaran iqna ya habarta cewa, a yau an gudanar da tarukan ranar Ghadir a birnin Sa’ada da kuma wasu birane na kasar Yemen a yau tare da halartar dubban daruruwan musulmi.

Wannan taro na daga cikin taruka na tarihi da al’ummar Yemen suke gudanarwa a kowace shekara, musamman ma  ayankunan rewacin kasar.

Akwai a’adu da dama da suke da su da suke gudanarwa  awannan rana mai albarka da matsayi a cikin addinin muslunci, ranar cikar addini da kuma bayanai na karshe da manzon Allah ya yi wa al’ummar musulmi kan makomarsu a bayansa.

3742715

 

 

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، Yemen ، ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: