IQNA

Kimanin yara 700 ne suke daukar karatu a gidan Adel Al-sharjabi da ke garin Ta'iz na kasar Yemen,a daidai lokacin miliyoyin yara suke cikin mawuyacin hali a kasar saboda yaki.