IQNA

23:59 - May 23, 2019
Lambar Labari: 3483668
Bangaren kasa da kasa, sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kame kananan yara falastinawa 4 ba da wani lafi ba.

Kamfanin dillancin labaran iqna, shafin yada labarai na Wafa ya bayar ad rahoton cewa, jami’an tsaron Isra’ila sun kame kananan yara Falastinawa a y6ankin hanina sun awon da su zuwa wani wuri dab a a sani ba.

Rahotannin sun kara da cewa, bayan kame yaran, an ware daya daga cikin aka yi wani wuri da shi, wanda ba a san makomarsa ba a halin yanzu, yayin da sauran kuam ake tsare da sua  hannun jami’an ‘yan sandan Isa’ila na yankin.

3813994

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، falastinawa ، Hanina ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: