IQNA

23:51 - August 25, 2019
Lambar Labari: 3483985
Bangaren kasa da kasa, taron bayar da horo akan kur’ani da muslunci Maryland.

Kamfanin dillancin labaran iqna, za a gudanar da taron bayar da horo akan kur’ani mai tsarki da addinin muslunci a jihar Maryland ta kasar Amurka.

Wanda zai jagoranci wannan bayar da horo shi ne Wasim Khan, wanda zai yi amfani da kur’ani wajen gabatar da mafi yawan abubuwan da za a koyar.

Haka nan kuma za a koyar da wasu darussa da suka hada akidojin addini gami da matsayin annabawa a cikin addinin muslunci.

A halin yanzu dukkanin wadanda za s hakarci wannan horo sun fara gabatar da sunayens domin a san da su, kamar yadda kuma horon zai gudana nea  cikin masallacin musulmin yankin.

3837147

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، Amurka ، ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: