IQNA

23:20 - October 14, 2019
Lambar Labari: 3484152
Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta Libya a yankin Nalut.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta Libya a yankin Nalut tare da halartar mahardata da makaranta sama da 100.

Wanann gasa dai ana gudanar da ita ne a kowaces hekara tare da halartar makaranta kur’ani mai tsarki, da kuma mahardata daga sassa na kasar.

Masu halartar gasar dai matasa ne da kananna yara maza da mata, wadanad suke gudanar da gasar a bangarori daban, da suka hada da harda da kuma tilawar kur’ani mai tsarki.

Bisa ga al’ada idan aka kamala wannan gasar dai a kan bayar da kyautuka ga wadanda suka nuna kwazo.

3849541

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، mahardata ، makaranta ، Libya
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: