IQNA

A lokacin da sanyi ke shirin kamawa, da dama daga cikin itatuwa suna zubar da ganyayyakinsu. Yanayin iska yana yin sanyi a hankali a hankali. Yayin da kuma zafin barazara yake tafiya. A lokacin sanyi dare yafi gajarta, rana kuma tafi tsawo. Ga wasu daga cikin hotuna daga sassa na duniya na yanayi kafin shigar sanyi.