IQNA

15:46 - November 21, 2019
Lambar Labari: 3484262

Ciiyar Bayar Da Shawara Ga Mata Musulmi  Canada Ta Fara Aiki

Bagaren kasa da kasa, wata cibiyar bayar da shawarwari ga mata musulmi a kasar Canada ta fara.

Ciiyar Bayar Da Shawara Ga Mata Musulmi  Canada Ta Fara Aiki

Kamfanin dillancin labaran iqna, ya nakalto daga shafin muslim Link cewa, cibiyar Nisa Helpline ta fara aiki gadan-gadan a kasar Canada.

Bayanin ya ce wannan cibiya tana gudanar da ayyukanta ne na bayar da shawawai ga mata musulmi kan abubuwan da suka shafe su.

Daga lokacin kafa ciyar a zuwa yanzu mata dubu 24 ne suka tuntubi cibiyar domin neman shawara kan abubuwan da suka shafe su.

Awai kwararru a ciniyar wadanda suke da masaniya lamurra na zaman takewa, da kuma na addini, wadanda suke gudanar da aiki kyauta domin taimaka ma mata musulmi.

Tun 2014 e aka kafa ciyar da suna cibiyar gudanar da ayyukan alhairi, amma a halin yanzu cibiyar ta koma ta bayar da sharawa kan abubuwan da aka ambata.

 

3858386

 

 

 

 

captcha