IQNA

Cappadocia daya ne daga cikin kauyuka uku masu ban mamaki, wanda yake a cikin gunduma Anatoli a cikin duwatsun Gurma, wanda a cikin shekara ta 1985 aka saka shi cikin wurare na tarihi a duniya.