IQNA

Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran a daren jiya Juma'a ya ziyarci gidan babban janar Shahid Qasem Solaimani, domin yin ta'aziyya ga iyalansa, da kuma taya su murnar shahadarsa.