IQNA

Bayan raka gawar Shahid Qassem Sulaimani da wadanda suke tare da shi a Kazimain, karbala, Najaf Ashraf, mashhad da Tehran, an isa da wanann gawa zuwa hubbaren Karimatu Ahlul Bait (AS) a Qom. A yanzu ana jiran isar gawar Hajji Qassem Sulaimani a Kerman domin yi masa janaza a makabartar Shohada.