IQNA

Mutanen kasar Iran suna gudanar da jerin gwanon ranar tunawa cikar juyin juya halin musulunci shekaru arba'in da daya da kafuwa a kasar.