IQNA

Mahukuntan Saudiyya sun sanar a jiya Alhamis cewa, farfajiyar Ka'abah da ake yin dawafi, da kuma farfajiya Safa da Marya za su ci gaba da zama a rufe a lokacin Umrah.