IQNA

A cikin kur'ani mai tsarki ayoyi da dama dama sun zo da suke yin magana kan yanayin dabi'a da kuma halittar tsirrai da makamantan haka. Hakika a cikin yanayi na halittar dabi'a akwai ayoyi na ubangiji masu girma da suke natsar da zuciya.