IQNA

Hotunan Al'ummomin Duniya Kan Yadda Suke Daukar Matakan Kariya

A cikin wannan rahoto, za a iya ganin yadda mutane a kasashen duiya daban-daban suke dauka domin kare kawukansu daga cutar corona.