Shafin yada labarai na Albawwaba news ya bayar da rahoton cewa, wannan addu’a mai suna “Ilahi Ya Alim Ya Allam” sheikh Taruti ya karanta ne a cikin wani masallaci wanda babu masallata a cikinsa, wanda Albawwaba News ta dauka, inda yake rokon Allah da ya kawo al’umma karshen annobar corona.
Haka nan kuma ya yi addu’a ga kasar Masar kan Allah yak are ta daga wannan annoba.