Jaridar yaum Sabi ta bayar ad rahoton cewa, ma'aikatar kla da harkokin addinai a masar at yi bayani kan yadda za a bayar da zatul fitr a bana sakamakon yadda ake fuskantar matsalar corona.
Bayanin ya e bisa laakari da matsalolin da ake fskanta za a saar da hanyoyi da mutane za su iya bayar da zakatul fitr ta hanyoyin bankuna da asusun ajiya na musamman domin tattarawa.
kma za a yi bayani ta hanyoyi na yanar gizo kan yadda za a saka kudade ta hanyoyin sadarwa ba tare da mtsala.
Wannan mataki dai yana zuwa domin kacewa yadda mutane suke taruwa ne wajen bayarwa a kowace shekara saboda corona.