iqna

IQNA

Alkahira (IQNA) Allah ya yi wa Sheikh Abdur Rahim Muhammad Dawidar dalibin mashahuran malamai kamar su Muhammad Naqshbandi da Mustafa Ismail da Taha Al-Fashni wanda ake yi wa lakabi da jiga-jigan kur’ani na kasar Masar kuma tsoffin masu ibtihali  Misrawa.
Lambar Labari: 3490034    Ranar Watsawa : 2023/10/24

Rahoton IQNA kan bude taron hadin kai
Tehran (IQNA) A yayin bude taron hadin kan musulmi na kasa da kasa karo na 37, babban sakataren kungiyar addinai ta duniya ya jaddada cewa: Daya daga cikin muhimman dabi'u da al'ummomin musulmi za su cimma ta hanyar hadin gwiwa shi ne tabbatar da tsaro mai dorewa.
Lambar Labari: 3489904    Ranar Watsawa : 2023/10/01

Tehran (IQNA) ma'aikatar kla da harkokin addinai a masar at yi bayani kan yadda za a bayar da zatul fitr a bana.
Lambar Labari: 3484732    Ranar Watsawa : 2020/04/21