IQNA

Bayani Kan Yadda Imam Khomeini (RA) Ya Karfafa Batun Hadin Kai Tsakanin Musulmi

23:34 - June 04, 2020
Lambar Labari: 3484860
Tehran (IQNA) limamin masallacin Imam Hassan (AS) a Turkiya ya yi bayani kan yadda Imam Khomeini (RA) ya karfafa batun hadin kan musulmi.

Hojjatol Islam Sheikh Mahdi Aksu limamin masallacin Imam Hassan (AS) a kasar Turkiya ya yi bayani kan yadda Imam Khomeini (RA) ya karfafa batun hadin kan al’ummar musulmi baki daya.

 

 

 

https://iqna.ir/fa/news/3902937

captcha