IQNA

23:53 - June 23, 2020
Lambar Labari: 3484921
Tehran (IQNA) a yau ce ranar tunawa da haihuwar Sayyida Fatima Maasumah (SA) jikar manzon tsira amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayensa.

Cibiyar muslunci ta Imam Ali (AS) a birnin Berlin a Jamus ta fitar da wani sako a yau 1 ga Zilqaadah 23 ga watan yuni na tunawa da zagayowar ranar haihuwar Sayyida Fatima Maasumah (SA).

 

 

3906407

 

Abubuwan Da Ya Shafa: Zilqaadah ، Sayyida Fatima Maasumah ، tunawa ، zagayowa ، haihuwa ، manzon tsira
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: