IQNA

A kowace shekara a lokacin tunawa da zagayowar lokacin haihiwar Imam Ridha (AS) ana kawata hubbarensa mai alfarma.