IQNA

Karatun Surat Tauhid Na Fitattun Makaranta Hudu Na Masar

23:38 - July 07, 2020
Lambar Labari: 3484961
Tehran (IQNA) fitattun makaranta kur'ani hudu na kasar Masar a cikin karatun surat tauhid.

Fitattun makaranta kur'ani hudu na kasar Masar wato Muhammad Ahmad Shabib, Shuhat Muhammad Anwar, Mustafa Isma'il da Muhammad Siddiq Minshawi, a cikin karatun surat tauhid da sautukansu masu kyau.

 

3909143

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha