IQNA - An kammala gudanar da taron kur’ani da hadisi na al-Mustafa karo na 30 a kasar Tanzania da gudanar da bikin rufe taro na musamman wanda ya nuna amincewar manyan mahalarta taron.
Lambar Labari: 3493296 Ranar Watsawa : 2025/05/23
IQNA - Fitattun masallatai da wurare masu tsarki na lardin Khorasan Razavi za su gudanar da tarurrukan ilmantar da kur'ani a yayin gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 41 na kasar Iran.
Lambar Labari: 3492616 Ranar Watsawa : 2025/01/24
IQNA - Shugaban cibiyar kula da harkokin kur’ani ta kasa da kasa ya sanar da aikewa da alkalan kasarmu zuwa gasar kur’ani ta kasa da kasa da za a gudanar a kasar Rasha a farkon watan Agustan bana.
Lambar Labari: 3491492 Ranar Watsawa : 2024/07/10
Tehran (IQNA) Kungiyar Makarantun Al-Azhar ta sanar da fara rijistar masu bukatar shiga gasar kur’ani mai tsarki ta “Sheikh Al-Azhar” na shekara.
Lambar Labari: 3488022 Ranar Watsawa : 2022/10/17
Tehran (IQNA) Jakadan kasar a Masar ya karrama "Osameh El-Baili Faraj" makaranci dan kasar Masar yayin wani biki a ofishin jakadancin Bangladesh dake birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3487722 Ranar Watsawa : 2022/08/21
Tehran (IQNA) Mahmoud Shahat Anwar matashin makaranci dan kasar Masar, ya karanta ayoyin kur'ani mai tsarki tare da koyi da mahaifinsa a tashar talabijin ta Al-Nahar ta kasar.
Lambar Labari: 3486809 Ranar Watsawa : 2022/01/12
Tehran (IQNA) fitattun makaranta kur'ani hudu na kasar Masar a cikin karatun surat tauhid.
Lambar Labari: 3484961 Ranar Watsawa : 2020/07/07
Tehran (IQNA) Sheikh Muhammad Mahmud Usfur makarancin kur’ania gidajen radiyo da talabijin na Masar ya rasu a jiya bayan fama da rashin lafiya.
Lambar Labari: 3484724 Ranar Watsawa : 2020/04/18
Bangaren kasa da kasa, an bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki ga wasu fitattun masu wasan sinima a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482782 Ranar Watsawa : 2018/06/23