IQNA

Karatun Taruti Tare Da Dansa Suna Yabon Manzon Allah (SAW)

15:51 - July 12, 2020
Lambar Labari: 3484976
Karatun Taruti Tare Da Dansa Suna Yabon Manzon Allah (SAW)
Tehran (IQNA) an watsa wani hoton bidiyo na Ustaz Abdulfattah Taruti na Masar tare da dansa suna yabon ma'aiki (SAW).

A cikin wani faifan bidiyo da ke yawo a shafukan zumunta, Ustaz Taruti tare da dansa Mahmud Abdulfattah taruti suna karatun wakokin yabon ma'aiki (SAW) kamar yadda akwai rubutun larabci da farsi a kasa na abin da suke karantawa.

 

3910066

 

captcha