IQNA

14:35 - July 21, 2020
Lambar Labari: 3485005
Tehran (IQNA) A karon farko tashar (Al-rahmah) ta kasar Masar ta gayyaci makarancin kur’ani dan kasar Iran domin yin tilawa.

Rahoton ya ce Sayyid Jasem Musawi fitaccen makarancin kur’ani daga lardin Ahwaz na kasar Iran, ya samu gayyata daga tashar kur’ani ta Al-rahmah ta kasar Masar, domin halartar wani shiri na musamman na tilawar kur’ani.

Mai gabatar da wannan Ahmad Muhammad Hassan da kuma da kuma Yasir Mamduh gami da Sayyid Jasem ne a cikin shirin, wanda ya gudana a daren jiya kai tsaye, kuma za a maimaita shi yau Talata, inda ya gabatar da tilawa mai kayatarwa.

 

 

3911585

 

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: mai gabtar ، ، ، ، ، ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: