IQNA

Ganawar Makarantan Masar da Jagoran Juyi

22:00 - July 25, 2020
Lambar Labari: 3485016
Ganawar Makarantan Masar da Jagoran Juyi
Tehran (IQNA) makarantan kur'ani na kasar Masar sun gana da jagoran juyin juya halin muslunci na kasar Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei.

Jagran juyin juya halin muslunci a Iran jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei, ya gana da fitattun makarantan kur'ani na Masar, da suka hada da Ahmad Nu'aina da Muhammad Allisi, inda ya yaba da yadda suke kokari a fannin kur'ani.

 

3912420

 

captcha