iqna

IQNA

kariya
Hojjat-ul-Islam Gholamreza Takhni:
IQNA - Daraktan sashen shari’a na cibiyar bincike na al’adun muslunci da tunani ya ce: A cikin aya ta 75 a cikin suratun Nisa’i Allah madaukakin sarki ya bayyana dalilin da ya sa ba ku yin yaki a tafarkin Allah da kuma tafarkin maza da mata da maza yaran da azzalumai suka raunana.
Lambar Labari: 3490996    Ranar Watsawa : 2024/04/16

A wata wasika zuwa ga kwamitin sulhu
New York (IQNA) Bisa la'akari da irin yadda aka kashe bil'adama a Gaza, Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya aike da wasika zuwa ga shugaban kwamitin sulhun inda ya yi nuni da sashi na 99 na Yarjejeniyar Majalisar Dinkin Duniya inda ya jaddada cewa: "Babu inda za a iya samun tsaro a Gaza."
Lambar Labari: 3490269    Ranar Watsawa : 2023/12/07

Ramdan Kadyrov, shugaban kasar Chechnya, ya tabbatar da labarin rikicin dansa ya yi da wanda ke da alhakin kona kur’ani a Volgograd ta hanyar fitar da wani faifan bidiyo tare da daukar hakan a matsayin abin alfahari a gare shi.
Lambar Labari: 3489880    Ranar Watsawa : 2023/09/26

Shahararrun Malaman Duniyar Musulunci / 25
Tehran (IQNA) An buga fassarori da dama a Istanbul a ciki da wajen Turkiyya, kuma galibin wadannan fassarorin suna da ingantacciyar hanya idan aka kwatanta da tafsirin zahiri da aka saba yi a da, musamman lokacin daular Usmaniyya.
Lambar Labari: 3489412    Ranar Watsawa : 2023/07/03

Tehran (IQNA) Daruruwan 'yan yahudawan sahyoniya sun kai hari a masallacin Al-Aqsa da yammacin yau, 24 ga watan Agusta.
Lambar Labari: 3487696    Ranar Watsawa : 2022/08/16

Tehran (IQNA) Yahudawan sahyoniya sun yi ta tururuwa daga yammacin Kudus daga titin Jaffa a Hebron zuwa yankin Bab al-Amud.
Lambar Labari: 3487357    Ranar Watsawa : 2022/05/29

Tehran (IQNA) wani adadi mai yawa na yahudawa 'yan share wuri zauna sun kutsa kai a yau Litinin a cikin masallacin aqsa.
Lambar Labari: 3486304    Ranar Watsawa : 2021/09/13

Tehran (IQNA) Tsohon firayi ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa, zai ci gaba da yin duk abin zai iya domin ganin cewa sabuwar gwamnatin Isra’ila ba ta kai labari ba.
Lambar Labari: 3486011    Ranar Watsawa : 2021/06/14

Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas ta kirayi Falastinawa da su hana yahudawa masu tsatsauran ra’ayi kutsa kai a cikin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3485873    Ranar Watsawa : 2021/05/03

Tehran (IQNA) a yau ne gudanar da idin babbar salla ko kuma sallar layya a kasashen musulmi na duniya baki daya.
Lambar Labari: 3485039    Ranar Watsawa : 2020/07/31

Gwamnatin kasar Jamus ta ce yanayin kasar ba zai bayar da damar a cutar da musulmi a kasar ba.
Lambar Labari: 3483476    Ranar Watsawa : 2019/03/20

Bangaren kasa da kasa, Majlaisar musulmin kasar Birtaniya ta bukaci mahukuntan kasar da su dauki matakan kare wuraren ibada da suka hada da masallatai da kuma cibiyoyin musulmi.
Lambar Labari: 3481625    Ranar Watsawa : 2017/06/19