IQNA

Dubban Masu Ziyara A Hubbaren Imam Hussain (AS)

22:42 - October 07, 2020
Lambar Labari: 3485256
Tehran (IQNA) dubban masu ziyarar aibaeen na Imam Hussain (AS) sun isa hubbarensa da ke birnin Karbala.

Masu ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) sun isa hubbarensa domin gudanar da taruka da ziyarar arbaeen kamar yadda aka saba yia  kowace shekara, duk kuwa da cewa shkarar bana akwai matakai na takaita yawan masu ziyarar saboda halin da ake ciki.

3927824

 

 

 

captcha