IQNA

22:51 - October 18, 2020
Lambar Labari: 3485286
Tehran (IQNA) an girmama yarinya mafi karancin shekaru a  kasar Tunisia da ta hardace kur’ani mai tsarki.

Rahotanni daga kasar Tunisia na cewa, a yau an girmama yarinya mafi karancin shekaru a  kasar Tunisia da ta hardace kur’ani mai tsarki mai suna Maryam Usman, tare da halartar wasu daga cikin jami’an gwamnati.

Ministan ma’aikatar kula da harkokin addinia  kaar Azum Ahamd na daga cikin wadanda suka halarci wurin girmama wanann karamar yarinya wadda ta hardace dukaknin kur’ani.

Ya ce hakika samun irin wannan yarinya abin alfahari ne ga al’ummar Tuisia da ma musulmi baki daya, domin zai kara karfafa gwiwar masu sha'awar hardar kur’ani a duniya.

3929800

 

 

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: al’ummar Tuisia ، musulmi ، karfafa ، hardar kur’ani ، hardace
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: