Tehran (IQNA) masallacin Xian shi ne masallaci mafi jimawa a kasar China a fadin kasar China.
masallacin Xian shi ne masallaci mafi jimawa a kasar China wanda aka gina shi tun kimanin shekaru 700 da suka gabata a garin Xian babban birnin lardin Ming Dynasty, inda aka rubuta ayoyin kur'ani a cikin harshe China.