Tehran (IQNA) akwai abubuwa da dama da ba a ambata ba dangane da halartar Kasim Sulaimani da Abu Mahdi Amulhunadis wajen yaki da 'yan ta'addan Daesh Iraki.
Tattaunawa da kwamandan Hasd Al-shaabi Abu mahdi Almuhandis dangane da yadda suka yi ta arangama da 'yan ta'addan Daesh bayan bayyanar su a kasar Iraki.