Hotunan Tarukan Makokin Shahadar Sayyida Fatima Zahra (AS) Daga Hubbaren Imam Ali (AS)
Tehran (IQNA) wasu daga cikin hotunan tarukan da aka gudanar yau a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki.
A yau an gudanar da tarukan tunawa da zagayowar ranar shahadar Sayyida Zahra (AS) a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki, tare da halartar dubban mutane daga sassa na kasar.