IQNA

Tiawar Kur’ani A Gaban Ustaz Muhmud Al-Tukhi

22:36 - January 25, 2021
Lambar Labari: 3485589
Tehran (IQNA) Mahmud Al-Tukhi daya ne daga cikin fitattun makaranta kur’ani na wannan zamani a kasar Masar.

An haifi Ustaz Muhmud Al-Tukhi ne a  kauyen Sandyun da ke cikin gundumar Qalyubiyya a kasar Masar, ya kuma fara karatun kur’ani da harda ne tun yana karami.

Yanayin tilawarsa ta yi yanayi da tilawar sheikh Muhammad Refat da kuma Mustafa Isma’il, duk kuwa da cewa shi ma yana da nasa salon na musamman da ya kebanta da shi.

3949675

 

Abubuwan Da Ya Shafa: karatun kur’ani ، karami ، kasar Masar ، musamman ، tilawa
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* :