IQNA

Daliban Addini A ‘Yan Afirka A Birnin Qom Suna Gudanar Da Tarukan Karatun Kur’ani A Cikin Watan Ramadan

23:53 - April 17, 2021
Lambar Labari: 3485819
Tehran (IQNA) daliban addini a birnin Qom na Iran suna gudanar da tarukan karatun kur’ani mai tsarki a cikin wannan wat ana Ramadan mai alfarma.

A rahoton da kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar, daliban addini ‘yan asalin Afirka a birnin Qom na Iran suna gudanar da tarukan karatun kur’ani mai tsarki a cikin wannan wata na Ramadan mai alfarma, tare da sauran wasu shirye-shirye na addini.

 

 

 

 

 

 

 

 

3965182

 

Abubuwan Da Ya Shafa: ramadan mai alfarma
captcha