IQNA

Ana Gudanar Da Aikin Tsaftace Masallacin Jamkaran Da Ke Birnin Qom

Tehran (IQNA) shekaru 17 kenan da gudanar da gyara na musamman da kuma fadada masallacin Jamkaran.

Bisa rahoton kamfanin dillancin labaran iqna, wannan shi ne watan ramadan na 17 tun daga lokacin da aka  gudanar da gyara na musamman da kuma fadada masallacin Jamkaran da ke birnin Qom na kasar Iran, inda ake gudanar da ayyukan tsaftace masallacin da kuma wanke tulluwarsa.