IQNA

Tilawar Kur'ani Tare Da Fitaccen Makarancin Kur'ani Dan Kasar Iran A Bangaladesh

19:28 - May 03, 2021
Lambar Labari: 3485872
Tehran (IQNA) Sayyid Jawad Hussaini fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Iran a lokacin da ya gabtar da karatun kasar Bangaladeh

A lokacin gasar kur'ani ta duniya karo na ashirin da shida da aka gudanar a kasar Iran, Sayyid Jawad Hussaini fitaccen makarancin kur'ani dan kasar shi ne ya zo na daya  abangaren kira'a.

Za a iya kallon wanann bidiyo a lokacin da ya gabtar da karatun kur'ani a wata tafiya da ya yi zuwa kasar Bangaladeh.

3968947

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: kasar Bangaladeh
captcha