IQNA

Karatun Ayar Lailatul Qadr Daga Shuhat Muhammad Anwar Da ‘Ya’yansa

18:55 - May 06, 2021
Lambar Labari: 3485886
Tehran (IQN) fitaccen makarancin kur’ani a kasar Masar Shuhat Muhammad Anwar da ‘ya’yansa biyu suna karatun ayar Lailatul Qadr.

Makarancin kur’ani a Masar Shuhat Muhammad Anwar da ‘ya’yansa biyu Mahmud Shuhat Muhammad Anwarda kuma Anwar Shuhat Muhammad Anwar suna karatun ayar Lailatul Qadr.

 

 

3969441

 

captcha