IQNA

Yadda Harin Ta'addanci Ya Yi Sanadiyyar Shahadar daliban Makarantar Sayyidu Shuhada A Afghanistan

Tehran (IQNA) yadda harin ta'addanci ya yi sanadiyyar yin shahadar daliban makaranta a birnin Kabul na kasar Afghanistan

Harin ta'addancin da 'yan ta'adda suka kai kan makarantar Sayyidu Shuhada dake yammacin birnin Kabul fadar mulkin kasar Afghanistan, ya yi sanadiyyar shahadar dalibai mata sama da 60 tare da jikkatar wasu da dama.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: makarantar ، ، ،