IQNA

An Bude Masallacin Taqsim A Birnin Istanbul

Tehran (IQNA) an bude masallacin Taqsim a dandalin Taqsim da ke birnin Istanbul a kasar Turkiya.

An bude masallacin Taqsim a dandalin Taqsim da ke birnin Istanbul a kasar Turkiya tare da halartar shugaban kasar rajab Tayyib Erdogan, inda aka yi sallar Juma'a a cikin masallacin a jiya.

An fara ginin wannan masallaci mai daukar masallata 2,250 tun a cikin shekara ta 2017.