iqna

IQNA

Tehran (IQNA) masallacin Gogceli masallaci ne da aka gina shi tun kimanin shekaru 800 da suka gabata da itace.
Lambar Labari: 3486643    Ranar Watsawa : 2021/12/05

Tehran (IQNA) matasa a Turkiya na gudanar da ayyukan sana'oin hannu domin tara kudade wajen taimakon marasa galihu.
Lambar Labari: 3486603    Ranar Watsawa : 2021/11/24

Tehran (IQNA) tun daga ranar sha biyu ga watan Rabiul Awwal aka fara gudanar da baje kolin kayayyakin fasahar rubutu da zane-zane na musulunci a birnin Ankara na Turkiya.
Lambar Labari: 3486469    Ranar Watsawa : 2021/10/24

Tehran (IQNA) makanta kur'ani mai tsarki 'yan kasar Turkiya da Morocco sun gudanar da tilawa ta hadin gwiwa.
Lambar Labari: 3486361    Ranar Watsawa : 2021/09/28

Tehran (IQNA) wasu daga cikin kasashen musulmi sun taimaka wajen sake gyarawa ko gina masallatai a Uganda
Lambar Labari: 3486319    Ranar Watsawa : 2021/09/17

Tehran (IQNA) wata mata 'yar kasar Turkiya tana kuka saboda murna bayan da kur'anin mijinta ya kubuta daga bacewa bayan wata ambaliyar ruwa.
Lambar Labari: 3486229    Ranar Watsawa : 2021/08/22

Tehran (IQNA) Irim Ashkin yarinya ce 'yar shekaeu 15 daga garin Quniya na kasar Turkiya wadda ta hardace kur'ani a cikin kwanaki 93.
Lambar Labari: 3486175    Ranar Watsawa : 2021/08/06

Tehran (IQNA) Ni'imatullah Khalil Ibrahim Yurt malami ne dan kasar Turkiya wanda ya musuluntar da mutane fiye da dubu 100 a duniya.
Lambar Labari: 3486171    Ranar Watsawa : 2021/08/04

Tehran (IQNA) tsohon masallaci mara rufi da aka gina daruruwan shekaru da suka gabata a kasar Turkiya .
Lambar Labari: 3486044    Ranar Watsawa : 2021/06/23

Tehran (IQNA) shugaban addini na kasar Turkiya tare da fitaccen makarancin kur'ani na kasar sun gudanar da kiran salla tare a masallacin Muradiyya da ke kasar Bulgaria.
Lambar Labari: 3486042    Ranar Watsawa : 2021/06/23

Tehran (IQNA) an bude masallacin Taqsim a dandalin Taqsim da ke birnin Istanbul a kasar Turkiya .
Lambar Labari: 3485959    Ranar Watsawa : 2021/05/29

Tehran (IQNA) Mahdi Adli makarancin kur'ani ne dan kasar yayin da yake gabatar da karatun kur'ani mai tsarki a kasar Turkiya .
Lambar Labari: 3485953    Ranar Watsawa : 2021/05/26

Tehran (IQNA) Hasumiyar wani tsohon masallaci da ya nutse a cikin ruwa ta yi saura a kan ruwa  a kasar Turkiya
Lambar Labari: 3485684    Ranar Watsawa : 2021/02/23

Tehran (IQNA) mataiamkin shugaban jam’iyyar Saadat a kasar Turkiya ya bayyana cewa, Kasim Sulaimani ne ya hana aiwatar da shirin yahudawa sahyuniya a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3485539    Ranar Watsawa : 2021/01/09

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Turkiya ta sanar da cewa, tana kokarin ganin an dawo da mutumin nan dan kasarta wanda ya tozarta kur’ani.
Lambar Labari: 3485378    Ranar Watsawa : 2020/11/18

Tehran (IQNA) kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya yi Karin bayani akan fadan da aka yi a tsakanin sojojin Turkiya da kuma ‘yan ta’adda akan iyakar kasashen biyu.
Lambar Labari: 3484924    Ranar Watsawa : 2020/06/24

Bnagaren kasa da kasa, jaridar Liberation ta kasar Faransa ta bayar da rahoton da ke cewa Turkiya na hankoron yin kutse a cikin Afrika.
Lambar Labari: 3483389    Ranar Watsawa : 2019/02/20