IQNA

Tehran (IQNA) dakin ajiye kayan tarihi na hubbaren Sayyida Fatima Ma'suma amincin Allah ya tabbata a gare ta.

Dakin ajiyar kayan tarihi na hubbaren Sayyida Fatima Ma'asuma dai yana daga cikin wurare na tarihi a kasar Iran wada kuam daya ne daga cikin wurare na tarihin muslunci, wanda an gina wurin tun fiye da shekaru dubu daya da dari biyu da suka gabata.