IQNA

Takardun Kwafin Kur'anai Mafi Jimawa A Duniya

22:20 - June 14, 2021
Lambar Labari: 3486010
Tehran (IQNA) akwai takardun kwafin kur'anai mafi jimawa a duniya da ake ajiye da su a wasu wurare na adana kayan tarihi a wasu kasashe.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar da rahoton cewa, a halin yanzu akwai takardun kwafin kur'anai mafi jimawa a duniya da ake ajiye da su a wasu wurare na adana kayan tarihi a wasu kasashe na duniya.

Tun daga lokacin saukar da wahayi ga manzon Allah (SAW) musulmi da suke tare da shi suka fara hardar ayoyin da manzon Allah yake karanta musu idan an saukar masa da wahayi, amma daga bisani aka fara rubuta kur'ani domin ya zama dunkule a rubuce a wuri guda.

Wadanda suke son karin bayani kan wadannan takardun kur'ani da aka samu da ya hada lokutan da aka rubuta su, da kuam wuraren da ake ajiye da su a yanzu, za su iya ziyartar wannan shafi na The Oldest: https://www.oldest.org/religion/qurans/

Daga cikin wadannan takardu na kur'ani da aka samu a wasu kasashen duniya akwai 

1 - Birmingham Quran Manuscript

Birmingham Quran Manuscript

2 - Tübingen Fragment

Tübingen Fragment

3. Sana’a Manuscript

Sana'a Manuscript

4. Codex Parisino-Petropolitanus

Codex Parisino-Petropolitanus

5. Topkapi Manuscript

Topkapi Manuscript

6. Samarkand Kufic Quran (Uthman Quran)

Samarkand Kufic Quran

7. Blue Quran

Blue Quran

Wadannan dai su ne wasu kadan daga cikin wadannan takardun dadaddun kwafin kur'ani mai tsarki aka yi bayani a kansu a wannan shafi.

 

3976914

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: ، ، ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* :