IQNA

Tehran (IQNA) yadda aka gudanar da zabukan kasar Iran a cikin hotuna

An gudanar da zabuka a kasar Iran a jiya Juma'a da suka hada da na shugaban kasa, 'yan majalisun larduna da na kananan hukumomi gami da na cike gurbi.