An gudanar da zabuka a kasar Iran a jiya Juma'a da suka hada da na shugaban kasa, 'yan majalisun larduna da na kananan hukumomi gami da na cike gurbi.