IQNA

Lardin Kars Daya Ne Daga Cikin Yankunan Bude Ido A Turkiya

Tehran (IQNA) lardin Kars daya ne daga cikin muhimman wurare na bude a cikin kasar Turkiya.

Lardin Kars yana daga cikin muhimman wurare da ke jan hankulan masu yawon bude ido a cikin kasar Turkiya. Yankin yana daga gabashin kasar kan iyaka da kasashen Armenia da kuma Georgia, sannan kuma yana da yanayi mai ban sha'awa.