IQNA

Tehran (IQNA) Jawad Foroughi fitaccen makarancin kur'ani ne kuma dan wasan harbin bindiga wanda ya zo na daya a wasannin Olympics na Japan.

Jawad Foroughi fitaccen makarancin kur'ani ne dan kasar Iran wanda ya sha wakiltar kasara  gasar kur'ani ta duniya tare da lashe gasar kur'ani daban-daban, wanda kuma dan wasan harbin bindiga ne wanda ya zo na daya a wasannin Olympics na Japan da ke gudana a halin yanzu.